1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages
DW Sprachkurse Deutsch Marktplatz Brandingbanner Deutsche Welle, Sprachkurse/Bildungsprogramme, (c) DW Auslandsmarketing 2012, Benutzung nur für Deutschkurse!

Marktplatz

Marktplatz - Harshen Jamusanci a fannin tattalin arziki

Marktplatz - Harshen Jamusanci a fannin tattalin arziki

Kasuwa - Harshen Jamusanci ta fuskar tattalin arziki. Shin dama kana da ilkimin harshen Jamusanci? Kana da sha'awar labarai da rahotanni na tattalin arziki da tsarin tattalin arzikin Jamus? Kana iya samun karin bayani a game da tsarin kamfanoni da masana'antu da harshen Jamusanci, tare da darussa 26 na sauraro da littafin dake rakiyar wadannan darussa.