1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages
DW Sprachkurse Deutsch wieso nicht Brandingbanner Deutsche Welle, Sprachkurse/Bildungsprogramme, (c) DW Auslandsmarketing 2012, Benutzung nur für Deutschkurse!

Jamusanci - Me zai hana ka koyon sa?

Kashi na uku

Andreas har yanzu yana aiki a Aachen, amma Dr. Thürmann ya tanadi wanai abin da saurayin dan jaridar zai yi masa. Ya gaiyaci Andreas zuwa birnin Berlin mai matukar ban sha'awa. Wannan jeri na ukku yana da darussa 26.

kashi na uku zuwa na hudu

Jamusanci-Me zai hana ka koyon sa?

Shin ka koyi Jamusanci a matakin farko na darussan mu? Idan hakan ne, a nan zaka hadu da tsoffin idon sani. Wadannan darussa suna biye da guda biyu na farko da aka gabatar. Da farko za'a gabatar da mutanen da zasu yi rakiyar wadannan darussa, za'a kuma maimaita bayanin nahawu. Hakan ba zai zama da matsala ba idan har kana da ilimin farko na harshen Jamusanci.